Introducing my /rice fufu/ in hausa tongue /#steemfood/
Tuwon shinkafa tuwon shinkafa dai shine kalar abincin mutanen Arewacin Najeriya wato Hausawa. Yana daga cikin nau'ukan Tuwo. saidai shi ana yinsa ne da Shinkafa. Ana hadashi da Miyar Kuka ko Miyar taushe ko miyar Kubewa wajen ci.
Wato tuwon shinkafa yana daya daga cikin abincin gargajiya saboda shima akan hada da garin masara wata sa’in. amma mafi akasari wasu basa sawa sannan sunan tuwon shikafa yasa mo asali daga shimkafan da akeyi da ita. Kuma duk najeriya ko ina suna amfani da ita akancita da kowace miya amma amficin ta da miyar taushe.
I hope steemit new comers community doesn't forget my introduction post it was not verify since long time ago i have to repost again